Tehran (IQNA) Falastinawa 122 ne suka yi shahada a yankin zirin Gaza sakamakon hare-haren Isra'ila a kan yankin.
Lambar Labari: 3485914 Ranar Watsawa : 2021/05/14
Tehran (IQNA) daruruwan jami’an ‘yan sanadan gamnatin yahudawan Isra’ila sun hana musulmi gudanar da sallar Juma’a a cikin masalacin Quds.
Lambar Labari: 3485383 Ranar Watsawa : 2020/11/20
Tehran (IQNA) gwamnatin yahudawan Isra’ila shirin gina matsugunnan yahudawa kimanin 4500 a cikin yankunan Falastinawa.
Lambar Labari: 3485249 Ranar Watsawa : 2020/10/05
Tehran (IQNA) wata tawagar ‘yan siyasa daga kasar Masar ta ziyarci birnin Ramallah na yamma da kogin Jordan .
Lambar Labari: 3485169 Ranar Watsawa : 2020/09/10
Tehran (IQNA) Bankin duniya ya bayar da wani rahoto da ke cewa, al’ummar falastinu na kara tsunduma a cikin matsanancin talauci.
Lambar Labari: 3484854 Ranar Watsawa : 2020/06/01